NEWSDAILYNIGERIA: THE Senate and Governing Council of University of Jos has approved the award of Honourary Doctorate Degree of Laws, Honoris Causa to its Chancellor and Emir of Zazzau, His Highness Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR.

According to the Letter of Award presented to His Highness by the University Vice Chancellor, Professor Ishaya Tanko while leading Management team of the University on a courtesy visit in his Palace, indicated that the award will be made immediately after His Highness investiture as Chancellor of the University during the 33rd/34th Convocation Ceremony scheduled for May 13, 2023.

Professor Tanko also disclosed that the Senate and Governing Council of the University deem it fit to award His Highness with the Honorary Degree after carefully studying his profile, experience, dynamism, integrity and identifying with his wide range network.

You may recall that His Highness the Emir of Zazzau is also the Chancellor of Capital City University, Kano and Greenfield University, Kaduna.

Signed:- ABDULLAHI ALIYU KWARBAI,
Media and Publicity Officer, Zazzau Emirate

The statement in Hausa below..

DAGA MASARAUTAN ZAZZAU:-

MATAIMAKIN Shugaban Jami’ar Jos Farfesa Ishaya Tanko ya tabbatar da amincewan Majalisan Dattawa da na Memboni Majalisan Gudanarwa na jami’an da karrama Uban Jami’an Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR da Digirin Dakta bisa Fannin Shari’a na jami’an.

Farfesa Ishaya Tanko ya bayyana wannan kuduri ne a lokacin da ya jagorancin mahukuntan Jami’an Jos wajen gabatar da ziyarar girmamawa ga Mai Martaba Sarkin Zazzau a Fadansa.

Cikin takardan da aka gabatarma Mai Martaba an bayyana cewan za a tabbatar masa da wannan Babban Digiri ne jim kadan bayan nada shi a matsayin Uban Jami’an wanda za a gudanar a bikin yayen Dalibai karo na 33 da 34 na jami’an wanda za a gudanar a ranan 13ga Watan Mayu, 2023.

See also  Kaduna Govt Announces New Resumption Date For Schools

Farfesa Ishayà Tanko ya bayyana cewan wannan karramawa da za a yi ma Mai Martaba Sarkin Zazzau ya biyo bayan nazari da aka gudanar a bisa kan kwazonsa da mutuncinsa da gogewansa bisa aiki gami da sannayansa bisa Al’amurran yau da kullum.

Inda a manta ba Mai Martaba Sarkin Zazzau shine Uban Jami’an Capital City wanda ke Kano da kuma Jami’an Greenfield na Kaduna.

Sanarwa:-
ABDULLAHI ALIYU KWARBAI,
Mai Magana Da Yawun Masarautan Zazzau

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here